Latsa wannan hoton da ke sama domin kallon hira da Halima: Hausawa kan ce kallabi tsakanin rawuna domin misalta macen da take yin wani aiki da ake kallon na ‘ya’ya maza ne. Kuma wannan karin magana ya ...