An bayyana kociyan Liverpool, Jurgen Kloop a matsayin gwarzon kungiyar masu horar da kwallon kafa na bana. Dan kasar Jamus mai shekara 54 ya karbi kofin da aka sa sunan Sir Alex Ferguson, wanda ...
Tsohon kocin ƙungiyar Manchester, Ole Gunnar Solskjaer zai koma ƙungiyar Besiktas domin karɓar ragamar horar da ƴanwasanta. Tsohon kocin mai shekara 51 zai dawo aikin horar da ƴanwasa ne tun bayan da ...