Sarauniyar Zazzau Amina na ɗaya daga cikin sarakunan da aka taɓa yi a ƙasar Hausa, waɗanda hikayoyi da labarai suka ruwaito. Kodayake wasu masanan na cewa ba sarauniya ba ce. Akasarin kundayen da masu ...
A farkon wannan wata ne, Cibiyar Chatham House ta gayyaci wani jami'in diplomasiyyar Falasɗinawa mai suna Husam Zomlot domin wata tattaunawa. A baya-bayan nan ƙasar Belgium ta bi sahun Birtaniya da ...